![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa |
Ajdabiya (en) ![]() |
ƙasa | Libya |
Mutuwa | Libya, 10 Mayu 2009 |
Yanayin mutuwa |
kisan kai Gallazawa |
Sana'a | |
Sana'a |
revolutionary (en) ![]() |
Ibn al-Shaykh al-Libi sunansa na asali shine Ali Mohamed Abdul Aziz al-Fakheri; an haifeshi a shekara 1963 zuwa 10 ga watan mayu 2009 Dan asalin kasar Libya Wanda sojojin kasar amurka suka kama a kasar Afghanistan a 1 ga watan nuwamba 2001 Bayan rikicin taliban, Wanda yasha tuhuma sosai a hannun sojojin amurka Dana kasar Misra domin samun bayanan sirri daga wajanshi. Daga bisani yabada bayanan sirri a dalilin tuhuma a hannun sojojin Misra [1]
"