Ibom Air | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | kamfanin zirga-zirgar jirgin sama |
Ƙasa | Najeriya |
Used by |
Bombardier CRJ900 (en) |
Mulki | |
Mamallaki | Gwamnatin Jihar Akwa Ibom |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 7 ga Yuni, 2019 |
Ibom Air kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Uyo, a ƙasar Najeriya. An kafa kamfanin a shekarar 2019. Yana da jiragen sama biyar, daga kamfanin Bombardier.[1]