Ibrahim Aliyu | |||
---|---|---|---|
9 Disamba 1993 - 22 ga Augusta, 1996 ← Ali Sa'ad Birnin-Kudu - Rasheed Shekoni → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | jahar Kano, | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Ƙabila | Hausawa | ||
Harshen uwa | Hausa | ||
Mutuwa | 2021 | ||
Karatu | |||
Harsuna |
Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Digiri | Janar |
Birgediya Janar Ibrahim Aliyu (5 May 1947[1][2] – 16 Yuli 2021)[3] ya kasance shugaban mulkin soja na jihar Jigawa daga Disamba 1993 zuwa Agusta 1996 a lokacin mulkin soja na Janar Sani Abacha.[4]
A ranar 13 ga watanJanairun 1996, ya naɗa Nuhu Sanusi a matsayin Sarkin Dutse.[5]
Bayan komawar mulkin dimokuradiyya, a matsayinsa na tsohon shugaban mulkin soja, an buƙaci ya yi ritaya daga aikin soja.[6]