Ibrahima Dabo | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Créteil (en) , 22 ga Yuli, 1992 (32 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Faransa | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga |
Ibrahima Ousmane Arthur Dabo (an haife shi a ranar 22 ga watan Yuli 1992) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a ƙungiyar JS Saint-Pierroise.[1] An haife shi a Faransa, yana wakiltar tawagar kasar Madagascar.[2]
An haife shi a Créteil, Dabo ya buga wasa a kulob ɗin Créteil, Créteil B, FC Gobelins da JS Saint-Pierroise. [3] [4]
Dan Dabo dan asalin kasar Senegal ne, kuma kakarsa an haife ta a Madagascar.[5] Ya buga wasansa na farko a duniya a Madagascar a shekarar 2017. [3]
<ref>
tag; name "NFT" defined multiple times with different content