Ice Spice | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Isis Naija Gaston |
Haihuwa | The Bronx (en) , 1 ga Janairu, 2000 (24 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Ƙabila |
Dominican Americans (en) Yan Najeriya a Amurka |
Harshen uwa | Turancin Amurka |
Karatu | |
Makaranta | New York University (en) |
Harsuna |
American English pronunciation and the internationally educated nurse (en) Yaren Sifen |
Sana'a | |
Sana'a | rapper (en) da mai rubuta waka |
Muhimman ayyuka |
Munch (en) Bikini Bottom (en) |
Artistic movement |
drill (en) hip-hop (en) East Coast hip-hop (en) Jersey club (en) pop rap (en) |
Kayan kida | murya |
Jadawalin Kiɗa |
Capitol Records (mul) TenThousand Projects (en) Polydor Records (en) |
IMDb | nm14039339 |
icespicemusic.com |
Isis Naija Gaston (an haife ta ranar 1 ga watan Janairu, 2000) anfi saninta da ice spice, shahararriyar mawakiyar kasar amurka ce, wadda ta girma a Bronx a garin New York sannan ta[1] fara sana'ar waka a shekakarar 2021 bayan ta hadu da furodusa Riot na USA lokacin da ta halarci jamiar garin New York.
Ice Spice ta fara samun daukaka ne a shekara ta 2022 tare da wakar ta mai suna Munch (Feelin' U), wanda ya samu karbuwa a shafukan Tiktok.
An haifi sis Naija Gaston a ranar 1 January, 2000, a garin The Bronx, Babban Birnin New York,[2][3][4] inda ta taso a yankin Fordham Road. Itace babba da kannai biyar. Ruwa biyu ce ita, mahaifinta Joseph Gaston baki ne dan Amurka kuma tsohon mawakin rap, mahaifiyar ta kuwa Charina Almanzar, daga Jimhurriyar Dominikan, kuma ta haifi Gaston tana da shekaru 17. Iyayenta sun hadu ne a McDonald's[5] kuma su rabu a lokacin Gaston tana da shekaru biyu a duniya.[6][7][8][9]
Award | Year | Category | Nominee(s) | Result | Ref. |
---|---|---|---|---|---|
All-Rap Caviar | 2023 | Rookie of The Year | Herself | Ayyanawa | [10] |
Second Team | Samfuri:Honoured | ||||
BET Awards | 2023 | Best Female Hip Hop Artist | Herself | Ayyanawa | [11] |
Best New Artist | Ayyanawa | ||||
Best Collaboration | "Boy's a Liar Pt. 2" (with PinkPantheress) | Ayyanawa | |||
BET Her | Ayyanawa | ||||
BET Hip-Hop Awards | 2023 | Best Collaboration | "Princess Diana" (with Nicki Minaj) | Ayyanawa | [12] |
Best Breakthrough Hip-Hop Artist | Herself | Lashewa | |||
Billboard Music Awards | 2023 | Top New Artist | Herself | Ayyanawa | [13] |
Top Rap Female Artist | Ayyanawa | ||||
Billboard's R&B/Hip-Hop Power Players | 2023 | Rookie of The Year | Herself | Lashewa | [14] |
BMI R&B/Hip-Hop Awards | 2023 | Impact Award | Herself | Lashewa | [15] |
Forbes 30 Under 30 | 2024 | Music | Herself | Samfuri:Honoured | [16] |
Gold Derby Music Awards | 2024 | Best New Artist | Herself | Pending | [17] |
Best Rap/Hip-Hop Artist | Pending | ||||
Best Collaboration | "Boy's a Liar Pt. 2" (with PinkPantheress) | Pending | |||
"Barbie World" (with Nicki Minaj and Aqua) | Pending | ||||
Best Rap/Hip-Hop Song | Pending | ||||
Best Rap/Hip-Hop Album | Like..? | Pending | |||
Grammy Awards | 2024 | Best New Artist | Herself | Pending | [18] |
Best Pop Duo/Group Performance | "Karma" (with Taylor Swift) | Pending | |||
Best Rap Song | "Barbie World" (with Nicki Minaj and Aqua) | Pending | |||
Best Song Written for Visual Media | Pending | ||||
MOBO Awards | 2023 | Best International Act | Herself | Pending | [19] |
Song of the Year | "Boy's a Liar Pt.2" (with PinkPantheress) | Pending | |||
MTV Europe Music Awards | 2023 | Best Collaboration | Ayyanawa | [20] | |
Best New | Herself | Ayyanawa | |||
Best Push | Herself | Ayyanawa | |||
MTV Video Music Awards | 2023 | Best New Artist | Herself | Lashewa | [21] |
Best Push Performance | "Princess Diana" | Ayyanawa | |||
Song of Summer | "Barbie World" (with Nicki Minaj and Aqua) | Ayyanawa | [22] | ||
"Karma" (with Taylor Swift) | Ayyanawa | ||||
Soul Train Music Awards | 2023 | Best Collaboration | "Boy's a Liar Pt. 2" (with PinkPantheress) | Ayyanawa | [23] |
Video of the Year | Ayyanawa | ||||
Streamy Awards | 2023 | Sound of the Year | "Boy's a Liar Pt. 2" (with PinkPantheress) | Ayyanawa | [24] |
"In Ha Mood" | Ayyanawa |
<ref>
tag; no text was provided for refs named complex1
<ref>
tag; no text was provided for refs named intery