Idiris Muse Elmi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 20 century |
ƙasa | Somaliya |
Mutuwa | 24 ga Augusta, 2010 |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Idiris Muse Elmi ya mutu a ranar 24 ga watan Agusta, shekara ta 2010, ɗan siyasar Somaliya ne, da ya taba riki ɗan majalisar dokoki na riƙon ƙwarya. Yana daga cikin mutanen da kungiyar al-Shabaab ta kashe a Otel a Mogadishu kamar yadda sauran 'yan majalisu Mohamed Hassan M. Nur, Geddi Abdi Gadid, da Bulle Hassan Mo'allim Idiris ya fito daga yankuna na arewa musamman Lughaya Awdal Region (Badaraxaan ).