Idrissa Halidou | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Niamey, 3 ga Yuli, 1982 (42 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Idrissa Halidou (an haife shi a ranar 3 ga watan Yulin shekarar 1982) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne daga ƙasar Nijar wanda a yanzu yake buga wa ƙungiyar AS GNN . [1]