Ikwerre | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar rivers | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 655 km² | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1991 |
Ikwerre Karamar Hukuma ce dake a Jihar Rivers a shiyar kudu maso kudancin Nijeriya. Ikwerre karamar hukuma ce a jihar Ribas a Najeriya . Hedkwatarta tana cikin garin Isiokpo.yana daya daga cikin kabilun jihar Ribas, kuma wata kabila ce da ke mamaye yankin tuddan jihar Rivers. Tana da iyaka da jihar Imo a arewa, Emohua a yamma, Etche a gabas, da Obio-Akpor a kudu.[1]