Ile Alayo | |
---|---|
Asali | |
Ƙasar asali | Najeriya |
Characteristics | |
Ile Alayo shirin wasan kwaikwayo ne mai dogon zango na wasan barkwanci na shekarar 2021 wanda Femi Adebayo ya jagoranta, kuma ake nunawa a dandalin Wakaati TV da ST Nollywood Plus. StarTimes ne, ya shirya shirin.[1][2][3]