![]() | ||||
---|---|---|---|---|
![]() | ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Yawan mutane | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Illo gari ne, a jihar Kebbi, a ƙasar Najeriya.
Illo na daya daga cikin Masarautun Borgu ta Arewa, karama amma mai arziki, kuma ta yi yaki da makwabta a karni na sha tara da suka hada da yakin Samba da rikici da Gwandu na Daular Sokoto.