Iqama

Iqama
Islamic term (en) Fassara, Sufi terminology (en) Fassara, Zikiri da saying (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na prayer (en) Fassara
Bangare na Musulunci da Sallah
Part of the series (en) Fassara Elements of Salat (en) Fassara
Mabiyi Kiran Sallah, Dua (en) Fassara, Sallar Nafila da Zikiri
Ta biyo baya qiyam (en) Fassara da Takbir al-Ihram (en) Fassara

Iqama ko Iqamah ( Larabci: إِقَامَة‎ , ʾIqāmah ) ita ce wadda akeyi bayan kiran Sallah wato tada Sallah a addinin Musulunci. Ana yin iqama da sauri da ƙaranta sauti fiye da kiran Sallah (adhan), saboda ana nufin kawai don jawo hankalin waɗanda ke cikin masallaci, maimakon a tunatar da waɗanda suke wajen masallaci su shigo, wanda kiran Sallah shine yake tunatar da jama'ar Musulmi, cewa lokacin Sallah yayi. Jumlolin Iqama da Adhan (Kiran Sallah) duk iri ɗaya ne, duk da cewa akwai banbanci a tsakanin su, banbanci shine Adhan bibu-biyu akeyi ita kuma Iqama ɗaya-ɗaya akeyi.

Iqama a rubuce

[gyara sashe | gyara masomin]
Cikakken bayanin yadda ake karantawa da sau nawa
Karatu
Larabci na Qur'ani
Tafsiri Fassara

Sunna
Shi'a
[[Takbir|ʾAllāhu ʾakbarSamfuri:Smallsup]]
[[Shahada|ʾašhadu ʾan lā ʾilāha ʾillā -llāhSamfuri:Smallsup]]
ʾašhadu ʾanna Muḥammadan rasūlu -llāhSamfuri:Smallsup Ina shaidawa Annabi Muhammadu (A W) Manzon Allah ne
2x[lower-alpha 1] ʾašhadu ʾanna ʿAli'an waliu llāhSamfuri:Smallsup Ina shaidawa Ali Waliyyin Allah ne

ḥayya ʿalā ṣ-ṣalāhSamfuri:Smallsup Kuyi Gaggauwa zuwa Sallah ( Sallah )

ḥayya ʿalā l-[[Falah|falāḥSamfuri:Smallsup]] Gaggauta zuwa ga babban rabo
ḥayya ʿalā khayri l-ʿamalSamfuri:Smallsup

qad qāmati ṣ-ṣalāhSamfuri:Smallsup
[[Takbir|ʾAllāhu ʾakbarSamfuri:Smallsup]]
lā ʾilāha ʾillā -llāhSamfuri:Smallsup Bãbu abin bautãwa da gaskiya fãce Allah

Mazhabobin Hanafiyya da Shi'a duk suna amfani da adadi iri ɗaya wajen maimaita Adhan da Iqama, saɓanin sauran mazhabobin Musulunci.

Kamar yadda Malikiyyah suka ce, komai na Iqama da kiran Sallah iri ɗaya ne sai dai a Iqama sau ɗaya akeyi amma ita kabbara sau biyu ce ko a Iqama ko a Kiran Sallah (Allahu Akbar - 2x, Ashadu ala ilaha illallah - 1x, Ashadu anna Muhammadur RasoolAllah - 1x, Hayya ala salah - 1x, Hayya alal Falah - 1x).Allahu Akbar - 2x, La ilaha illa Allah) tare da keɓancewar faɗin 'Qad qamati salah' sau ɗaya kawai.

  1. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named MentionOfAli