Irit Amiel (ranar 5 watan Mayu shekara ta 1931 - 16 watan Fabrairu shekara ta 2021) mawaƙiyar 'yar Isra'ila haifaffiyar Poland, marubuciya kuma mai fassara.
An haifi Irena Librowicz (daga baya Irit Amiel) a Częstochowa .
An zabi Amiel sau biyu don lambar yabo ta Nike Literary Award .