Isaac Paha | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Ghana, 23 Mayu 1953 (71 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Ghana | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Isaac Paha kocin kwallon kafarne na Ghana, kuma tsohon dan wasa, ya yi wasa da Sekondi Hasaacas a cikin 1980s.
Paha tsohon memba ne na Black Stars kuma shine kyaftin din kungiyar a 1984. [1]
Matsayinsa na horarwa na baya-bayan nan shine tare da kungiyar kwallon kafa ta mata ta Ghana, wacce aka kore shi daga cikin Maris 2008. [2]
Paha ƙane ne na ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa PSK Paha, wanda ya yi aiki a matsayin mataimakin kyaftin lokacin da Black Stars ta lashe gasar cin kofin Afirka na 1978, taken 3rd ga Ghana. [3]