![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Jahar Cross River, 28 Nuwamba, 1986 (38 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Calabar |
Sana'a | |
Sana'a | Mai gasan kyau |
Isabella Agbor Ayuk (an haife ta ranar 10 ga watan Mayu, 1986) 'yar wasan kwaikwayo ce ta Najeriya,'yar kasuwa,mai ba da agaji kuma mai riƙe da kyawawan abubuwa.An san ta da lashe kyautar Yarinya mafi kyau a Najeriya a shekarar 2012.