Isaura Gomes | |||||
---|---|---|---|---|---|
2004 - 2011
1975 - 1980 | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Santiago (en) , 22 ga Faburairu, 1944 (80 shekaru) | ||||
ƙasa | Cabo Verde | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
University of Coimbra (en) 1967) University of Porto (en) 1969) Liceu Ludgero Lima (en) 1963) | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa da pharmacist (en) | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa |
African Party for the Independence of Guinea and Cape Verde (en) Movement for Democracy (en) |
Isaura Tavares Gomes (an Haife ta a shekara ta 1944) ƙwararriya ce a fannin aikin likitancin Cape Verde ce, 'yar siyasa kuma ta kasance mai fafutukar kare haƙƙin mata. Ta wakilci jam'iyyar Afirka ta 'yancin kai na Guinea da Cape Verde, ita ce mace ta farko kuma tilo da ta zama mataimakiyar bayan Cape Verde ta samu 'yancin kai a shekarar 1975 kuma mace ta farko da ta zama magajiyar gari a ƙasar lokacin da aka zaɓe ta magajiyar garin São Vicente a shekara ta 2004.[1] [2] [3]