Ishaya Bako | |
---|---|
Murya | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Jahar Kaduna, 30 Disamba 1986 (38 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Makaranta |
Jami'ar Covenant University London Film School (en) |
Harsuna |
Turanci Hausa |
Sana'a | |
Sana'a | marubin wasannin kwaykwayo da darakta |
Muhimman ayyuka | Fuelling Poverty |
IMDb | nm4060714 |
Ishaya Bako(an haife shi a a ranar talatin 30 ga watan Disamba shekara ta alif Dari Tara da tamanin da shida miladiyya 1986) shi dan Najeriya mai shirin film kuma marubuci.[1]
An haife shi a Kaduna, anan yayi dukkanin rayuwarsa kafin ya koma London, kuma yayi karatu a London Film School.
Bayan kammala makarantarsa a London Film School, Bako went ya rubuta Africa Movie Academy Awards (AMAA)-winning Braids on a Bald Head. Ya samu lashe kyautar Best Short Film Awards a 8th Africa Movie Academy Awards.[2]
Fim din sa, Fuelling Poverty, wanda ya yi bayani akan talauci da cire tallafin man-fetur a Nigeria, Nobel Laureate, Wole Soyinka na ya bayar da labarin. Ya rayu a Abuja, FCT, Nigeria.[3] Fim din sa The Royal Hibiscus Hotel an nuna sa a 2017 Toronto International Film Festival.[4]
Kuma yana daya daga cikin wadanda suka rubuta fim din Lionheart (2018 film).[5]