Islam Hassan | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 2 ga Yuli, 1988 (36 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Misra | ||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | handball player (en) | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | back (en) | ||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 90 kg | ||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 190 cm |
Islam Hassan (Larabci: إسلام حسن) wanda aka fi sani da Eslam Issa ko Eslam Eissa ( إسلام عيسى ) (an haife shi ranar 2 ga watan Yuli 1988) ɗan wasan ƙwallon hannu ne na Masar da kulob ɗin Al Ahly da ƙungiyar ƙwallon hannu ta Masar.[1] Ya kuma buga wa kungiyoyi a Tunisia da Qatar wasa.