Issoufou Boubacar Garba | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Niamey, 2 ga Faburairu, 1990 (34 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Nijar | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 168 cm |
Issoufou Boubacar Garba (an haife shi a 2 ga Fabrairun shekarar 1990) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijar wanda ke buga wa ƙwallon ƙafa ta ƙwararrun Lig ta 1 ES Hammam-Sousse a matsayin ɗan wasan tsakiya. Yana taka leda a ƙasar sa.[1]
Garba ya buga wa Muangthong United FC a gasar Premier ta Thai a 2011.[2][3][4]
On July 13, 2012, Garba signed a four-year contract with Tunisian side Club Africain.[5]
A ranar 13 ga Yulin shekarar 2012, Garba ya sanya hannu kan kwantiragin shekaru hudu tare da ƙungiyar Club Africain ta kasar Tunisia .
# | Kwanan wata | Wuri | Kishiya | Ci | Sakamakon | Gasa |
---|---|---|---|---|---|---|
1 | Oktoba 14, 2012 | Niamey | </img> Guinea | 2-0 | Lashe | Gasar cin Kofin Afirka na 2013 |