![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Borno | |||
Ƙananan hukumumin a Nijeriya | Gwoza | |||
Yawan mutane | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Izghe ƙauye ne a cikin ƙaramar hukumar Gwoza, jihar Borno, Najeriya.
Wani kisan gilla da kungiyar Boko Haram ta yi a ranar 15 ga Fabrairun 2014 ya yi sanadin mutuwar mazauna ƙauyen 106. An sake kai wani hari na biyu bayan ƴan kwanaki, inda aka ƙona kauyen.[1][2][3][4]