![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1 ga Janairu, 1970 (55 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a |
boxer (en) ![]() |
Mahalarcin
|
Jacklord Bolaj Jacobs, (an haife shi a ranar 1 ga watan Janairu, shiekara tav 1970) a Benin tsohon ɗan wasan dambe ne ɗan kasar Najeriya wanda ya yi takara daga shekarar 1994 zuwa 2003. A matsayinsa na mai son ya wakilci Najeriya a gasar Olympics ta bazarar shekarar 1992 a Barcelona, Spain.[1] Shekara guda bayan haka ya lashe kyautar azurfa a gasar dambe ta duniya na ma tsakaita kwarararru a shekarar 1993 a Tampere, Finland, inda ɗan wasa mai nauyin kilogiram ( – 81). kg) Ramon Garbey na Cub ya doke shi a wasan ƙarshe na gasar.
A shekarar 1994 ya fara fitowa a matsayin kwararre.