Jacques-François Ochard | |||
---|---|---|---|
1867 - 1870 ← Adolphe-Hippolyte Couveley (mul) - Alphonse Louis Galbrund (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Saint-Valery-en-Caux (en) , 23 ga Afirilu, 1800 | ||
ƙasa | Faransa | ||
Mutuwa | Le Havre, 16 Satumba 1870 | ||
Karatu | |||
Harsuna | Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | painter (en) | ||
Artistic movement | Hoto (Portrait) |
Jacques-François Ochard (1800-1870) mai zane ne ɗan kasar Faransa, wanda aka tunawa da shi a matsayin malamin zane na farko ga Claude Monet a yayin karantunsa na sakandaren.[1]
Ochard ya kasance dalibin Jacques-Louis David (1748-1825), kuma ya yi rayuwa a Normandy, zuwa inda dangin Monet suka ƙaura a 1845. Salon koyarwar Ochard ta kasance ta gargajiya ta hanyar zane akan wani abu dan fidda surar ɗan adam.[2]