![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | 20 century |
ƙasa | Poland |
Karatu | |
Harsuna |
Polish (en) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a |
ecologist (en) ![]() ![]() |
Kyaututtuka |
gani
|
Jadwiga Łopata, maniniya ce mai ƙwazo wanda take zaune kusa da Cracow, a Kasar Poland. An ba ta kyautar Goldman Environmental Prize a shekara ta 2002, saboda ayyukanta kan kare karkara. Kuma itace ta kirkiro da kuma kasancewa darakta ta Kungiyar Kasashen Duniya don Kare Kasar Poland (ICPPC).[1][2]
Łopata aka bayar da Polish Cross na yabo a shekara ta 2009.