Jainagar

Jainagar
Wikimedia disambiguation page (en) Fassara
taswiraf grain jainagar
kogin ramla a jainagar

Gari ne da yake a Yankin Madhubani dake a karkashin jahar Bihar a kasar indiya. Akidayar shekarar dubu biyu da goma sha ɗaya 2011 Garin yana da jumullar mutane dubu saba'in da ɗaya da ɗari bakwai da tamanin da biyu 71,782.