Jam'iyyar United Nigeria People's Party | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | jam'iyyar siyasa |
Ƙasa | Najeriya |
Mulki | |
Hedkwata | Abuja |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1998 |
Jam'iyyar United Nigeria People's Party,jam'iyyar siyasa ce a Najeriya wacce Cif Donald Etiebet ya kafa kuma ya jagoranta a zamanin mulkin Janar Sani Abacha.
A zaben ‘yan majalisar dokoki na ranar 12 ga watan Afrilun 2003 jam’iyyar ta samu kashi 2.8% na kuri’un jama’a,2 daga cikin kujeru 360 na majalisar wakilan Najeriya,kuma babu kujeru a majalisar dattawa.