Jamalpur

Jamalpur
Wikimedia disambiguation page (mul) Fassara

Gari ne da yake a Yankin Munger dake a karkashin jahar Bihar a kasar indiya. Akidayar shekarar 2011 Garin yana da jumullar mutane 105,434.