James McAtee

James McAtee
Rayuwa
Haihuwa Salford (en) Fassara, 18 Oktoba 2002 (22 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 1.8 m
James McAtee
James McAtee

James John McAtee (an haife shi ranar 18 ga watan Oktoba, 2002) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin dan wasan tsakiya ko kuma winger don ƙungiyar Premier League Sheffield United, a matsayin aro daga Premier League Manchester City, da ƙasar Ingila 'yan ƙasa da shekara 21.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.