Jami'ar Najeriya, Nsukka | |
---|---|
| |
To restore the dignity of man | |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
University of Nigeria, Nsukka |
Iri | jami'a da open-access publisher (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Laƙabi | Lion and lionesses |
Aiki | |
Mamba na | Ƙungiyar Jami'in Afrika |
Harshen amfani | Turanci da Harshen, Ibo |
Adadin ɗalibai | 23,815 |
Mulki | |
Hedkwata | jahar Enugu |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1955 |
Wanda ya samar | |
|
Jami'ar Najeriya, da turanci Kuma University of Nigeria Nsukka ko kawai UNN, jami'ar gwamnatin Tarayyar ce dake a garin Nsukka, Jihar Enugu, Nijeriya. Nnamdi Azikiwe ne ya kafa ta a shekarar 1955, amma an buɗe ta ne a 7 ga watan Oktoban 1960, Jami'ar Nijeriya nada rassa uku – a Nsukka, a Enugu, da kuma a Ituku-Ozalla – wadanda dukkanin rassan suna nan ne a jihar Enugun Nijeriya.
Jami'ar itace jami'a ta farko na kasa, wacce aka tsara ta akan irin tsarin karatun kasar Amurka. Tana kuma daga cikin manyan jami'a biyar a Nijeriya. Kuma jami'a ta farko dake da land-grant university a Afirka. Jami'ar nada tsangayoyin Ilimi guda 15 da sashe na bangarorin karatu guda 102. Jami'ar na gudanar da kwas na karatuka guda 82 na masu digirin farko da kuma guda 211 na masu digiri na gaba.[1]
Jami'ar ta gudanar da murnar cikar ta shekaru 50th da kafuwa a watan Oktoban shekarar 2010.