{{Databox}}
Jami a-Tirmizi ( Larabci: جامع الترمذي ), wanda aka fi sani da Sunan at-Tirmizi, Yana ɗaya daga cikin Kutub al-Sittah (manyan litattafai na hadisai shida). At-Tirmizi ne ya tattara shi. [1] Ahlussunna suna ɗaukar wannan littafin a matsayin na biyar a karfin manyan litattafan hadisai shida. [2][3][4]