Jaya Prakash Reddy | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Sirvel (en) da Guntur district (en) , 8 Mayu 1945 |
ƙasa |
Indiya British Raj (en) Dominion of India (en) |
Mazauni | Hyderabad |
Harshen uwa | Talgu |
Mutuwa | Guntur, 8 Satumba 2020 |
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Ciwon zuciya) |
Karatu | |
Harsuna | Talgu |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi |
Kyaututtuka |
gani
|
IMDb | nm0992003 |
Jaya Prakash Reddy an haifeshi a ranar (10 ga watan Oktoba shekarar ta alif 1945 -yamutu a ranar 8 ga watan Satumba shekarar 2020 ) ɗan wasan film na Telugu dake Indiya. An haife shi a Sirvel, Andhra Pradesh, Indiya . An san shi da rawar da ya taka a Samarasimha Reddy, Jayam Manade Raa da Chennakesava Reddy .
Reddy ya mutu a ranar 8 ga watan Satumba shekarar ta 2020 a gidansa da ke Guntur saboda kamawar zuciya, yana da shekara 74.