Jeanne-Irène Biya | |||
---|---|---|---|
6 Nuwamba, 1982 - 29 ga Yuli, 1992 ← Germaine Ahidjo - Chantal Biya (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Oktoba 1935 | ||
ƙasa | Kameru | ||
Mutuwa | Yaounde, 29 ga Yuli, 1992 | ||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (cuta) | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Paul Biya | ||
Yara |
view
| ||
Ahali | Robert Nkili (en) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | midwife (en) |
Jeanne-Irène Biya (an haife ta ranar 29 ga Watan Oktoba shekara ta alif 1935 [1] – Yuli 29, 1992) ita ce uwargidan tsohon shugaban ƙasar Kamaru kuma matar farko ta Paul Biya, wacce ta riƙe muƙamin shugaban ƙasar Kamaru tun daga shekarar alif 1982. [2]
Jeanne-Irène Biya ta mutu a ofis a Yaoundé tana da shekaru 56. Chantal Biya ce ta gaje ta a matsayin uwargidan shugaban ƙasar Kamaru a shekarar 1994.