Jere | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Borno | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 868 km² |
Jere, Jere karamar hukuma ce da ke a jihar Borno a Najeriya. Tana. da hedkwata a cikin garin Khaddamari. London ciki wani gari a Jere a karkashin gundumar Maimusari.
Jere tana da yawan jama'a fiye da 211,204 a ƙidayar shekarar 2006. Mafi yawan mutanen, Jere yan ƙabilar Larabawan Baggara da kanuri.
Here tana daya daga cikin kananan hukumomi goma sha shida (16) da suka kafa Masarautar Borno, wata Masarautar gargajiya da ke jihar Bornon Najeriya.[1]
Lambar gidan waya na yankin shine 600.[2]
Tana yawan kasa kusan 868 km2.