Jerin jami'o'i a Zambia | |
---|---|
jerin maƙaloli na Wikimedia |
Wannan jerin jami'o'i ne da aka yi rajista a Zambia.[1][2][3][4] Ya zuwa 2020, akwai cibiyoyin gwamnati 9 da aka yi rajista da cibiyoyin masu zaman kansu 54 da aka yi rijista a Zambia biyo bayan ka'idojin da Hukumar Ilimi ta Zambiya ta tsara.[5]