Jethren Barr | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Pinetown (en) , 13 Satumba 1995 (29 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga |
Jethren “Nkosi Yabelungu” (an haife shi 13 Satumba 1995 [1] a Pinetown ) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Ireland Premier Division Drogheda United . Ya fara yin fice tun yana dan shekara 17 a duniya lokacin da ya fara buga wasan kwallon kafa na farko da kungiyar kwallon kafa ta Afrika ta Kudu, Orlando Pirates FC. Sau uku yana buga wa tawagar kwallon kafar Afirka ta Kudu wasa. [2]
An kira Barr a Afirka ta Kudu don gasar cin kofin COSAFA na 2023, inda ya fara buga wasansa na farko a duniya. [3]
Barr ya koma League of Ireland Premier Division Drogheda United a cikin Janairu 2024. [4]