Jide Kosoko | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Babajide Kosoko |
Haihuwa | Najeriya, 12 ga Janairu, 1954 (70 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Henrietta Kosoko |
Yara |
view
|
Karatu | |
Makaranta | Yaba College of Technology |
Matakin karatu | Bachelor in Business Administration (en) |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, ɗan wasan kwaikwayo, dan wasan kwaikwayon talabijin, brand ambassador (en) , darakta da film screenwriter (en) |
Imani | |
Addini | Kiristanci |
IMDb | nm1367313 |
Jide Kosoko (an haife shi 12 ga watan junairu shekarar 1954) ya kasance dan Najeriya mai shiri da tsara fina-finai.[1][2][3][4]
An haife shi 12 ga watanJanairu, shekarar 1954 a Lagos daga gidan sarautar Kosoko dake a Lagos Island. Ya karanta business administration a Yaba College of Technology.[5] Ya fara aikin shirin fim a 1964 a television production Makanjuola. Ya kuma fito a shirye-shiryen Nollywood acikin turanci da yarbanci.[6]
Matashi Kosoko ya girma ne a Ebute Metta Kuma ya samu shahara neda Hubert Ogunde da tafiyar sa zuwa shirin fim, sanda suka hadu [7][8] played a character called Alabi.[9] Kosoko ya cigaba da shirin fim tare da Kungiyar Awada Kerikeri wanda ya kunshi Sunday Omobolanle, Lanre Hassan da Oga Bello,[10] Kuma yana karbar baki a shirye-shiryen telebijin na, New Masquerade.[11] In 1972, he formed his own group theatre troupe.[10]
Yana shiryawa da rubuta fina-finan sa na kansa, kamar Ogun Ahoyaya.[12] Kosoko ya fara fitowa a lokacin da aka fara nuna shirye-shiryen a vidiyo, da shirya fim din sa n'a kansa, Asiri n la a 1992, tare da Asewo to re Mecca[9] da Tunde Kelani's Ti Oluwa Ni'Le part 2.
Kosoko nada aure da mata biyu; Karimat da Henrietta[5] with children and grandchildren.[2]
Shine mahaifin shahararrun yan'fim din nan, sune; Bidemi, Shola, Temilade, Tunji, Muyiwa, Tunde kosoko