![]() | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa |
Kenitra (en) ![]() | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a |
basketball player (en) ![]() | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa |
shooting guard (en) ![]() |
Jihadi Benchlikha (an haife shi a ranar shida ga watan Janairu shekara ta 1992) ɗan wasan ƙwallon kwando ƙwararren ɗan ƙasar Morocco ne. A halin yanzu yana taka leda a kulob din FAR Rabat na gasar kwallon kwando ta Larabawa da Nationale 1, rukunin farko na Morocco.[1]
Benchlikha ya wakilci tawagar kwallon kwando ta kasar Morocco a gasar AfroBasket na 2017 a Tunisia da Senegal . [2] Ya ci 2023 FIBA AfroCan tare da Maroko, kuma an nada shi cikin Ƙungiyar Gasar Duka. [3]