![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Babban birni | Jahar Ibadan | |||
Bayanan tarihi | ||||
Mabiyi |
Western Region (en) ![]() | |||
Ƙirƙira | 27 Mayu 1967 | |||
Rushewa | 3 ga Faburairu, 1976 | |||
Ta biyo baya | Ogun, Jahar Ondo da Jahar Oyo | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
An kafa tsohuwar Jihar Yammacin Najeriya a, shekara ta 1967 lokacin da aka raba yankin Yamma zuwa jihohin Legas da Yammacin ƙasar. Babban birninta shine Ibadan, wanda shine babban birnin tsohon yanki.
A shekara ta 1980 an raba jihar zuwa sabbin jihohi uku, Ogun, Ondo da Oyo.Yankin yanzu ya ƙunshi jihohi tara, a yankuna uku na geopolitical : Delta, Edo, Ekiti, Kwara, Lagos, Ogun, Ondo, Osun, and Oyo States .
Jihar Oyo ita ce jiha mafi girma a yankin Kudu maso Yamma . Ya mamaye fadin ƙasa 28,454km2.
Ana iya cewa Legas ita ce jiha mafi shahara da mutane sama da miliyan 20 ke zaune a cikinta.[1]