Joan Horvat | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 20 century |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | aerospace engineer (en) , marubuci, entrepreneur (en) da Ilimin Taurari |
Joan Horvath ita din injiniyan jirgin sama ce na Amurka, marubuciya, kuma yar kasuwa. Ta yi aiki a dakin gwaje-gwaje na Jet Propulsion na shekaru goma sha shida, a cikin ofishin canja wurin fasaha da kuma kan ayyukan jirgin Magellan da TOPEX/Poseidon.
Ta yi aiki a matsayin Shugaba na Takeoff Technologies, kuma ita ce wacce ta kafa kamfanin buga 3D, Nonscriptum LLC.