![]() | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Luanda, 15 Oktoba 1986 (38 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Angola | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Portuguese language | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a |
handball player (en) ![]() | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
|
Joelma Patrícia da Cunha Viegas aka Cajó, (an haife ta ranar 15 ga watan Oktoba 1986) 'yar wasan ƙwallon hannu ce daga Angola.[1] Ta taka leda a kungiyar kwallon hannu ta mata ta Angola, kuma ta halarci gasar kwallon hannu ta mata ta duniya a shekarar 2011 a Brazil da kuma gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2012.[2] [3]
A matakin kulob din, tana buga wa kungiyar kwallon hannu ta Primeiro de Agosto ta Angola wasa a gasar kwallon hannu ta Angolan
Joelma Viegas at Olympics.com
Joelma Viegas at Olympedia