Johan Euren

Johan Euren
Rayuwa
Haihuwa Göteborg (mul) Fassara, 18 Mayu 1985 (39 shekaru)
ƙasa Sweden
Sana'a
Sana'a amateur wrestler (en) Fassara
Nauyi 120 kg
Tsayi 192 cm
Johan Euren a cikin mutane

Johan Euren (an haife shi ranar 18 ga watan Mayun 1985) ɗan kokawa kuma ɗan ƙasar Sweden ne wanda ya ci lambar tagulla a Gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2012 a cikin nau'in Greco-Roman 120 kg.[1]

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]