John Bowis

John Bowis
Member of the European Parliament (en) Fassara

20 ga Yuli, 2004 - 13 ga Yuli, 2009
District: London (en) Fassara
Election: 2004 European Parliament election (en) Fassara
Member of the European Parliament (en) Fassara

20 ga Yuli, 1999 - 19 ga Yuli, 2004
District: London (en) Fassara
Election: 1999 European Parliament election (en) Fassara
member of the 51st Parliament of the United Kingdom (en) Fassara

9 ga Afirilu, 1992 - 8 ga Afirilu, 1997
District: Battersea (en) Fassara
Election: 1992 United Kingdom general election (en) Fassara
member of the 50th Parliament of the United Kingdom (en) Fassara

11 ga Yuni, 1987 - 16 ga Maris, 1992
District: Battersea (en) Fassara
Election: 1987 United Kingdom general election (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Brighton (en) Fassara, 2 ga Augusta, 1945 (79 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta Brasenose College (en) Fassara
Tonbridge School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Wurin aiki Strasbourg da City of Brussels (en) Fassara
Kyaututtuka
Imani
Jam'iyar siyasa Conservative Party (en) Fassara

John Crocket Bowis OBE (an haifeshi ranar 2 ga watan Agusta, 1945) a Brighton, East Sussex. tsohon MP ne a karkashin jam'iyyar Conservative kuma MEP.

John Bowis ya yi karatu a Makarantar Tonbridge da Kwalejin Brasenose, Oxford, inda yayi karatu a fannin Falsafa, Siyasa da Tattalin Arziki.

An fara zaɓen shi a babban zaben 1987 a matsayin dan majalisa mai wakiltar Battersea. Tsakanin shekara ta 1993 zuwa 1996 ya kasance ministan lafiya sannan daga 1996 zuwa 1997 ya kasance ministan sufuri, kafin ya rasa kujerar majalisar dokoki a babban zaben 1997.

A zaben Majalisar Tarayyar Turai na 1999 an zaɓi Bowis don wakiltar yankin London. An sake zabar shi a 2004, kuma ya tsaya takara a 2009 election.

Aiki da Muƙamai

[gyara sashe | gyara masomin]

Ya kasance Sakataren Kasa akan dalibai masu ra'ayin mazan jiya sannan kuma yayi aiki a Ma'aikata Kula da Mahaukata

Ya kasance memba mai ƙwazo a Majalisar Haɗin Kan Majalisar Dokokin ACP-EU.

Ya yi aiki a matsayin shugaban Gay Conservatives, ƙungiyar LGBT a karkashin Jam'iyyar Conservative.[1]

Shi ne mataimakin shugaban kungiyar Conservative Group na Turai (CGE).[2]

  1. "Gay Conservatives President Re-elected". Archived from the original on 26 July 2011.
  2. "People". Conservative Group for Europe. 11 June 2019. Archived from the original on 21 May 2019. Retrieved 11 June 2019.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
Unrecognised parameter
Magabata
{{{before}}}
Member of Parliament for Battersea Magaji
{{{after}}}