John Hakizimana | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Ruwanda, 26 Oktoba 1996 (28 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Ruwanda | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | long-distance runner (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
John Hakizimana (an haife shi a ranar 26 ga watan Oktoba shekara ta 1996)[1] ɗan wasan tseren nesa ne ɗan ƙasar Ruwanda. A cikin shekarar, 2018, ya fafata a gasar rabin gudun fanfalaki na maza a Gasar Marathon Half Marathon ta Duniya na shekarar 2018 IAAF da aka gudanar a Valencia, Spain.[1] [2] Ya kare a matsayi na 34. [1][2]
A shekarar, 2019, ya wakilci Rwanda a gasar soji ta duniya (military games) na shekarar, 2019 da aka gudanar a birnin Wuhan na kasar Sin. [3] Ya lashe lambar tagulla a tseren gudun fanfalaki na maza.[3] [4]
Ya wakilci Rwanda a gasar bazara ta shekarar, 2020 a Tokyo, Japan.[5] Ya fafata a tseren gudun fanfalaki na maza kuma bai kammala tserensa ba. [6]
<ref>
tag; no text was provided for refs named men_results_iaaf_world_half_marathon_2018
<ref>
tag; no text was provided for refs named hosts_top_medal_table_world_military_games_2019