Joseph Ayo Babalola

Joseph Ayo Babalola
Rayuwa
Haihuwa Kwara, 25 ga Afirilu, 1904
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Mutuwa Efọ̀n-Alààyè, 26 ga Yuli, 1959
Karatu
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Mai da'awa

Joseph Ayo Babalola (25 Aprailu na shekara ta alif ɗari tara da hudu 1904 aka haife shi – 26 July 1959) dan Najeriya ne kuma ministan Kiristanci sannan kuma jagora a cocin Christ Apostolic Church,[1] Najeriya. An sanyawa wata jami'a mai zaman kanta ta Najeriya suna Jami'ar Joseph Ayo. Mabiyansa suna da imanin cewa yana da ikon warkarwa.

An haifi Babalola ga dangin Yarbawa a garin Odo-Owa, na Jihar Kwara.[2] Kuma ya taso a matsayin mabiyin Anglikanci. Ya halarci makarantar elemantare a Oto-Awori dake kan tirin Badagry, Jihar Lagos a shekarar 1914. Daga bisani ya zamo ma'aikacin motar steamroller a karkashin Sashin Ayyukan Jama'a ta Najeriya (Public Works Department (Nigeria)).

Rasuwar Joseph Ayo Babalola ta faru ne a ranar 26 ga Yuli 1959 a Ede, jihar Osun, Najeriya. Babalola ya nuna "babu alamar rashin lafiyar" kafin rasuwarsa.[3]


Labarin rasuwarsa an jingina shi ga wani Baba Abiye.[4][5] Duk da haka, Prophet I. O. Ogedegbe ne ya sake buga labarin Baba Abiye kuma yasa ya zama ruwan dare gama gari.[6] [7] [8] [9]

  1. Olasope, Kunle (18 July 2019). "Joseph Ayo Babalola: 60 Years After". Tribune Online. Archived from the original on 19 October 2022. Retrieved 19 June 2023.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
  2. "Short History of Christ Apostolic Church". joafosco.blogspot.com. 11 September 2009. Retrieved 6 May 2014.
  3. "HOW APOSTLE JOSEPH AYO BABALOLA DIED- PROPHET I.O. OGEDEGBE". GospelBuzz.com. Archived from the original on 16 October 2022. Retrieved 19 June 2023.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
  4. Olajire, Bolarinwa (16 August 2018). "HOW APOSTLE JOSEPH AYO BABALOLA DIED ON 26 JULY 1959". ServantBoy.com. Archived from the original on 28 May 2023. Retrieved 19 June 2023.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
  5. "How Apostle Ayo Babalola Died On Sunday 29th July 1959". Opera News. Archived from the original on 11 February 2023. Retrieved 19 June 2023.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
  6. "HOW APOSTLE JOSEPH AYO BABALOLA DIED- PROPHET I.O. OGEDEGBE". AfricanOrbit.com. 19 February 2014. Archived from the original on 8 December 2022. Retrieved 19 June 2023.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
  7. "How Apostle Joseph Ayo Babalola dies- Prophet I. O. Ogedegbe". CAC World News. 28 August 2017. Archived from the original on 16 October 2022. Retrieved 19 June 2023.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
  8. "Apostle Joseph Ayo Babalola's Last Moments On Earth- Prophet I.O. Ogedegbe". FiloPost.com. 13 August 2018. Archived from the original on 25 August 2018. Retrieved 19 June 2023.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
  9. Bayo Adeyinka (6 February 2014). "HOW APOSTLE JOSEPH AYO BABALOLA DIED- PROPHET I.O. OGEDEGBE". BayoAdeyinka.com. Archived from the original on 11 July 2016. Retrieved 27 May 2024.CS1 maint: BOT: original-url status unknown (link)
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.