Joyner lucas | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Gary Maurice Lucas Jr. |
Haihuwa | Worcester (en) , 17 ga Augusta, 1988 (36 shekaru) |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Karatu | |
Makaranta | South High Community School (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | rapper (en) , mawaƙi, mai rubuta waka, jarumi, mai tsara, maiwaƙe da entrepreneur (en) |
Muhimman ayyuka | The Family Plan (en) |
Sunan mahaifi | Joyner Lucas, G-Storm da Future Joyner |
Artistic movement | hip-hop (en) |
Kayan kida | murya |
Jadawalin Kiɗa | Atlantic Records (en) |
IMDb | nm9587343 |
joynerlucas.com |
Gary Maurice "Joyner" Lucas Jr an haifeshi 17 ga watan ogusta a shekarar 1988, Y kasance Mawaki na harkar rafin a hausance, Dan wasan kwaikwayo, Kuma Dan kasuwa. Daga bisani ya amshi yazama sananne a lokacin daya saki albom dinsa Mai suna Ross Capicchioni a shekarar 2015