Judith Chime | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Najeriya, 20 Mayu 1978 (46 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga |
Judith Chime (an haife tane a ranar 20 ga watan Mayun shekarar 1978) itace tsohuwar ya wasan kwallan kafa ta Najeriya, wacce take buga mai tsaron gidan kwallon kafa na Najeriya. Ta taka leda a kungiyar kwallon kafa ta mata ta kasa ta Najeriya a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA na shekarar 1999,[1] da kuma a wasannin Olympics na lokacin bazara na 2000[2][3]