Juju Factory (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2007 |
Asalin harshe | Faransanci |
Ƙasar asali | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 95 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Balufu Bakupa-Kanyinda |
'yan wasa | |
Dieudonné Kabongo (en) | |
External links | |
Juju Factory fim ne na shekarar 2007.[1]
Kongo yana zaune a Brussels, a gundumar Matongé wanda yake rubuta littafi akansa. Editan nasa yana son irin littafi Mai magana akan matafiyi da kabilanci.[2]
Carole Karemera ta lashe Kyautar Jaruma a Bari 2007, kuma Dieudonne Kabongo Bashila ta zama Mafi kyawun Jarumi a Ecrans Noirs 2008.