![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Yanayin mutuwa | kisan kai |
Sana'a | |
Imani | |
Addini | Musulunci |
![]() |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
![]() |
Julaybi Yakasance daya daga cikin sahabban Annabi, Muhammad.Masu daraja kuma jarumi ne sannan annabi muhammad yace yaga yan matan Al-jannah suna masa maraba.
Julaybib yakasance mummuna a harsashen da akayi a zamanin sahabbai yafi kowa muni.
Yakasance mutumin Madina wacce a larabce ake kira da Ansar.
Matar sa Takasan ce kyakkyawa wanda ko a madina tana daya daga cikin masu kyau a garin.