Juliana Machado | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Juliana José Machado | ||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Luanda, 6 Nuwamba, 1994 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Angola | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Portuguese language | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | handball player (en) | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Juliana Machado (an haieta ranar 6 ga watan Nuwamba 1994) 'yar wasan ƙwallon hannu ce ta kasar Angola tana wasa a ƙungiyar ƙwallon hannu ta Primeiro de Agosto. Ita mamba ce a tawagar kasar Angola. [1]
Ta yi gasa a Gasar Kwallon Hannu ta Mata ta Duniya ta shekarar 2015 a Denmark[2] da kuma a Gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016.[3]
Juliana Machado at European Handball Federation
Juliana Machado at Olympics.com
Juliana Machado at Olympedia