Julião da Kutonda | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Angola, 5 ga Afirilu, 1965 | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Angola | ||||||||||||||||||||||||||
Mutuwa | Faris, 19 ga Afirilu, 2004 | ||||||||||||||||||||||||||
Yanayin mutuwa | (traffic collision (en) ) | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Portuguese language | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Julião da Kutonda an haife shi a ranar 5 ga watan Afrilu shekara ta 1965 – ya mutu a ranar 19 Afrilu 2004,[1] ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Angola wanda yake taka leda a matsayin mai tsaron gida. Ya buga wasanni 35 a tawagar kasar Angola daga shekarun 1997 zuwa 2001. [2] An kuma sanya sunan shi a cikin 'yan wasan Angola da za su buga gasar cin kofin nahiyar Afirka a shekarar 1998. [3]
Julião Kutonda at FIFA (archived)
Julião Kutonda at FootballDatabase.eu
Julião Kutonda at National-Football-Teams.com