Kabelo Dambe | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Francistown (en) , 10 Mayu 1990 (34 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Botswana | ||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Harshen Tswana Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga | ||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 32 |
Kabelo Dambe (an haife shi a ranar 10 ga watan Mayu 1990 [1] ) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Botswana wanda a halin yanzu yana taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Township Rollers da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Botswana a matsayin mai tsaron gida.[2] [3]