![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
21 Nuwamba, 2013 - 15 ga Faburairu, 2016 ← Djimrangar Dadnadji (mul) ![]() | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa |
Lac Léré Department (en) ![]() | ||
ƙasa | Cadi | ||
Karatu | |||
Harsuna |
Larabci Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa |
Patriotic Salvation Movement (en) ![]() |
Kalzeubet Pahimi Deubet (an haife shi 1 ga Janairu 1957) ɗan kasuwa ne ɗan Chadi kuma ɗan siyasa wanda ya riƙe firaministan Chadi daga Nuwamban shekarar 2013, zuwa Fabrairu 2016.
Deubet shi ne shugaban masarautar auduga mallakar jihar. ]
Deubet ya yi aiki a cikin gwamnati a matsayin Ministan Ma'aikata da Ministan Sadarwa. Bayan murabus ɗin Firayim Minista Djimrangar Dadnadji kan zarge zargen bayar da umarnin kame mutane ba bisa an naɗa Deubet a matsayin Firayim Minista a ranar 21 ga Nuwamban shekarata 2013.
Deubet ya yi murabus a ranar 13 ga Fabrairu shekarar 2016, kuma Shugaba Idriss Déby ya naɗa Albert Pahimi Padacké don maye gurbinsa. [1] [2][3][2][4]